IQNA - Ministar harkokin wajen kasar Afirka ta kudu ta tunatar da al'ummar kasar game da gwagwarmayar yaki da wariyar launin fata, ta kuma shaida wa mutanen Gaza da su yi imani da 'yanci.
Lambar Labari: 3492202 Ranar Watsawa : 2024/11/14
IQNA - Majiyar Ibraniyawa ta sanar da cewa nan ba da jimawa ba kotun hukunta manyan laifuka ta duniya za ta ba da sammacin kame shugabannin gwamnatin sahyoniyawan, kuma ba za a iya hana hakan ba.
Lambar Labari: 3491858 Ranar Watsawa : 2024/09/13
IQNA - Cibiyar Al-Azhar ta Masar ta yi marhabin da goyon bayan da kasar ta bayar kan koken da kasar Afirka ta Kudu ta yi kan gwamnatin sahyoniyawan a kotun duniya .
Lambar Labari: 3491144 Ranar Watsawa : 2024/05/13
IQNA - Sheikh Ikrama Sabri mai wa'azin masallacin Al-Aqsa ya fitar da sako tare da yaba wa kokarin da kasar Afirka ta Kudu ke yi na tallafawa Palastinu da kawar da zaluncin da ake yi wa al'ummar Gaza.
Lambar Labari: 3490544 Ranar Watsawa : 2024/01/27
Tehran (IQNA) Kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya fitar da wani kudiri da ke yin Allawadai da kisan fararen hula a duk wani wuri da ake rikici a duniya.
Lambar Labari: 3485859 Ranar Watsawa : 2021/04/29